Posts

Showing posts from May, 2025

Sojojin Isra'ila sun kama wani makami mai linzami da aka harba daga Yaman, in ji sojojin

An yi musayar fursunoni tsakanin India da Pakistan

Yansandan Najeriya su musanta zargin kai wa Æ´anbindiga abinci da jirgin sama

Netanyahu ya zargi Macron na Faransa da goyon bayan ta'addanci bayan kalaman da yayi akan toshe kayan agaji a Gaza

Yadda Donald Trump ya gana da shugaban Syria Ahmed al-Sharaa

Indiya ta kori jami'in diflomasiyyar Pakistan yayin da yakin cacar baki ya kaure a maimakon fada

Hamas ta yi watsi da ikirarin Netanyahu akan cewa matsin lambar soji ce ya taimaka wajen ganin an sako mutanen da aka yi garkuwa da su

An fara taron zuba jari tsakanin Saudiyya da Amurka a Riyadh

Hamas ta sako Ba’Amurke na Æ™arshe da ta ke rike da shi a Gaza

Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da yarjejeniyar tsagaita bude wuta nan take

Rikici tsakanin Pakistan da Indiya ya É—au sabon salo

Jirgin saman Pakistan na China ya kakkabo jiragen yakin Indiya guda biyu: jami'an Amurka

Hamas ta ce ta gwabza kazamin fada da sojojin Isra'ila a Rafah na Gaza

Pakistan ta harbo jiragen Indiya marasa matuka 25 da Isra'ila ta kera a kusa da cibiyoyin soji.

Mayaƙan RSF sun ƙaddamar da sabbin hare-hare a gabashi da kudancin Sudan

Jami'in Amurka ya ce Washington na iya gaba da yarjejeniyar Saudiyya ba tare da Isra'ila ba.

Makami mai linzami da aka harbo daga Yemen a Isra'ila ya fada a wajen iyakokin Isra'ila, in ji kafofin yada labaran Isra'ila

Yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Houthi ba ta hada da Isra'ila, ba in ji kakakin Houthi

Jirgin yakin Amurka na biyu na miliyoyin daloli ya fada cikin tekun Bahar Maliya

Pakistan ta harbo jiragen yaÆ™in India biyar, ta yi garkuwa da sojojin Æ™asar — Ma'aikatar Tsaro

An kashe mutane biyu a Kyiv yayin da Rasha da Ukraine suka kai hare-hare ta sama kan wasu manyan biranen juna

Rikicin Indiya da Pakistan kai tsaye: Indiya ta harba makamai masu linzami zuwa Pakistan

Trump ya ce za a daina kai hare-hare a Yemen yayin da Oman ta tabbatar da tsagaita wuta tsakanin Amurka da Houthi

Mayakan Houthi sun ce an kashe mutum hudu a hare-haren baya-bayan nan da Isra'ila ta kai a Yemen

Jiragen yakin kasar China sun yi ruri a kan kasar Masar a atisayen farko na hadin gwiwa

Trump ya ce Amurka za ta dakatar da kai hare-hare kan 'yan Houthi bayan cimma yarjejeniya

Sojojin Isra'ila sun ce sun kai hari a tashar jirgin saman San'a na Yemen, da tashoshin wutar lantarki

An yi ruwan bama-bamai a birnin Port na Sudan

Faransa ta yi Allah wadai da shirin mamaye Gaza.

Netanyahu ya ce sabbin hare-haren na Gaza za su yi tsanani

Tashar talabijin ta al-Masirah mai alaka da Houthi ta ce an kai hare-hare a birnin Hodeidah na kasar Yemen, inda ta zargi Isra'ila da Amurka.

Iran ta ce Netanyahu na Isra'ila yana jawo Amurka cikin ' bala'i' a yankin

Netanyahu ya lashi takobin mayar da martani ga 'yan Houthis ''masu samun goyon bayan Iran' bayan harin da aka kai a filin jirgin sama

Ministan Iran ya isa Islamabad a daidai lokacin da'ake gwabzawa tsakanin Pakistan da Indiya