Trump ya ce Amurka za ta dakatar da kai hare-hare kan 'yan Houthi bayan cimma yarjejeniya


Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar Talata cewa Amurka za ta daina kai hare-hare kan 'yan Houthi a Yemen bayan da mayakan da ke samun goyon bayan Iran suka amince su daina katse muhimman hanyoyin jiragen ruwa a Gabas ta Tsakiya.

Popular Posts