Burkina Faso ta saki 'yan leƙen asirin Faransa huɗu da ta kama Hausa News December 19, 2024Burkina Faso ta saki 'yan ƙasar Faransa huɗu bayan shiga tsakani da ƙasar Maroko ta jagoranta, kamar yadda Marokon ta tabbatar a ranar A... Read more
Rasha ta kusa cimma muradin ta a yaƙin Ukraine - Putin Hausa News December 19, 2024Shugaba Putin ya ce dakarun Rasha sun kama hanyar cimma nasara a yaƙin da suke da Ukraine. Da ya ke jawabi a wajen taron da ya saba yi kowac... Read more
Ya kamata a ƙara tallafawa Ukraine da makamai - NATO Hausa News December 18, 2024Shugaban kungiyar tsaro ta NATO ya ce ya kamata kawancen ya maida hankali kan yadda za a aikewa Ukraine karin makamai domin ƙara mata ƙarfi ... Read more
Hada-hadar naira miliyan 1.2 kawai masu PoS za su yi a rana - CBN Hausa News December 18, 2024Babban bankin Najeriya CBN ya taƙaita hada-hadar kuɗin da masu PoS za su yi a rana zuwa naira miliyan 1.2. Wannan umarnin na ƙunshi ne a cik... Read more
Adadin wadanda suka mutu a girgizar kasar Vanuatu ya kai 14 yayin da masu aikin ceto ke neman wadanda suka tsira Hausa News December 17, 2024Masu aikin ceto a Vanuatu na fafatawa don gano wadanda suka tsira daga wata mummunar girgizar kasa da ta kashe akalla mutane 14 a kasar tsib... Read more
Lokuta huɗu da Kemi Badenoch ta yi maganganun da suka 'harzuƙa' ƴan Najeriya Hausa News December 17, 2024Kemi Badenoch ta yi maganganu da dama kan Najeriya tun bayan da ta zama shugaban jam'iyyar Conservatives a Birtaniya. Ƴan Najeriya da da... Read more
Majalisa za ta gayyaci hafsoshin tsaro kan kama Bello Boɗejo Hausa News December 17, 2024Majalisar wakilai ta yanke shawarar gayyatar babban hafsan tsaro da na sojin ƙasa da kwamandan bataliya ta 177 da ke jihar Nasarawa kan kama... Read more
Yawan waɗanda Isra’ila ta halaka a yankin Falasɗinu ya haura mutane dubu 45 Hausa News December 17, 2024Jami’an lafiyar yankin na Gaza sun fitar da sabbin alƙaluman ne a jiya Litinin, inda suka ce yara ƙanana aƙalla dubu 17 ne ke cikin jimillar... Read more
Rasha da Koriya ta Arewa ba su ce komai ba kan ikirarin da Ukraine ta yi Hausa News December 17, 2024Ma'aikatar leken asirin sojan kasar Ukraine da ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon ta bayyana cewa, sojojin kasar Ukraine sun kashe ta... Read more
Majalisar dattijan Philippines ta amince da sabuwar yarjejeniyar tsaro da Japan Hausa News December 16, 2024Kasar Philippines ta amince da sabuwar yarjejeniyar tsaro da kasar Japan wadda za ta bai wa sojojin kowace kasa damar girke a kasarsu a daid... Read more
Sabbin sarakunan Syria kada su maimaita kura-kuran da suka yi a baya na Lebanon da Iraki Hausa News December 16, 2024A cikin wadannan kwanaki na farko na abin da ake kira "sabon zamani" a Siriya, hukumomin da ke iko da Damascus a yanzu suna aika s... Read more